Posts

Showing posts with the label Hausa music

Music:Hamisu Breaker Ft kb International _ Jiki da jini

Image
Wannan wata sabuwa waka ce ta hamisu Breaker wanda fasihin yan rawar nan ya hau wannnan wakar wato kb International A cikin sunan wannan waka mai suna " Jiki Da Jini wanda munka kawo muku bidiyo daga shafin mawakin. Zaku kuma iya saukar da wannan waka Audio da ma Bidiyo ga mai bukata. Download Audio Download video

Music:Hamish breaker _ Jirgin masoya.mp3

Image
-Jirgin Masoya Download

Music:Hamish breaker _ Daga yarda.mp3

Image
Daga Yarda Download

Music:Hamisu Breaker - Cikar Muradina.mp3

Image
Wannan wata sabuwa waka ce ta fasihin mawaki hamisu Breaker wanda munka kawo muku sababin wakokinsa kamar ' Kauna ta mace ' ' karshen Kauna' a yau ma yazo muku da wata waka. Mai suna ' cikar Muradina' wanda kai da jin wannan kalma kasan akwai kalamai a cikinta ba sai an tsaya wani dogon tawaili ba. Download

Music:Hamish breaker _ Kauna ta mutu

Image
Kauna Ta Mutu Download

Music:Adam A Zango _ Jan Wuya (official Video).mp4

Image
Listen & Download Adam A Zango Jan wuya Chinchin Mp3 🎼... & also Share. Download

Music:Ado gwanja _ Rawa.mp3

Image
A yau munzo muku da sabuwar wakar shaharren mawakin nan wato limanin mata duk mai sauraren wakokin hausa yasan waye shi. To idan ma ke/ka manta to shine Ado gwanja mai suna "Rawa Langa Langa". Ina mata a yauma mutumin naku yazo da sabon fashin baki akanku kai harda ma mazan zasu iya takawa. Saboda haka munzo muku da video wakar da zaku iya kallo kai tsaye daga channel din mawakin da kuma audion wakar. Download Download

Music: Adam A. Zango – Yar Gata

Image
width="320" height="168" data-original-width="532" data-original-height="280" /> Adam A. Zango yazo wata Sabin waka mai suna ‘ Yar Gata ‘ Download a saurara lafiya Download

Music:Hamisu breaker _ Antashi a soyaya

Image
'Antashi a Soyayya Download

Music:Umar m shareef _Ba Zan Bariki Ba.mp3

Image
START DOWNLOADING NOW Ba Zan Bariki Ba_Track 8

Music:Umar M shareef _ Basaja

Image
START DOWNLOADING NOW Basaja Track 7 Download

Music:Umar M Shareef _Barka Da Sallah

Image
START DOWNLOADING NOW Barka Da Sallah_Track 6 Download

Music:Umar M Shareef _Bakin Takobi

Image
START DOWNLOADING NOW Bakin Takobi_Track 5 Download

Music:Umar M Shareef _ Babban Yarinya

Image
START DOWNLOADING NOW Babban Yarinya_Track 4 Download

Music:Umar M shareef _ Aure Na

Image
START DOWNLOADING NOW Aure Na_Track 3 Download

Music:Umar m shareef _ Albishir

Image
START DOWNLOADING NOW Albishir_Track 2 Download

Music:Umar M shareef Rabo Dake

Image
START DOWNLOADING NOW Rabo Dake_Track 1 Download

Music:Nazir M Ahmad _Fistula

Image
Fistula Nazir ya dawo mana da Sabo wakar mai dadi mai suna Fistula Download

Music:Nazir sarki waka_Lam Yati

Image
LAM YATI Gani Sabo baiti nazir m Ahmad sarki waka mai suna Lam Yati Download

Album:Nura M. Inuwa Best Of Wasika (Complete Album) 2018

Image
Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi mai albarka a yau ya cika muku alkawalin ku na sanya muku albums na shahararren mawakin nanaye wato Nura M. Inuwa na wannan Shekara. Wannan shine " Best of Wasika ". Wannan shine alblum na Best of wasika wanda ya dade mutane na son Wannan albums ya fito saboda dadadan wakoki da ke cikinsa. Best Of Wasika Album Duniyar Masoya Gimbiya Kaunarki Nake Labarina Madubin Rayuwa Masoyan wakena Matar Mijina < div> Mun Shaku Da Juna Na Tafi Na Dawo Wasika