Music:Hamisu Breaker - Cikar Muradina.mp3
Wannan wata sabuwa waka ce ta fasihin mawaki hamisu Breaker wanda munka kawo muku sababin wakokinsa kamar ' Kauna ta mace ' ' karshen Kauna' a yau ma yazo muku da wata waka.
Mai suna ' cikar Muradina' wanda kai da jin wannan kalma kasan akwai kalamai a cikinta ba sai an tsaya wani dogon tawaili ba.