Music:Hamisu Breaker Ft kb International _ Jiki da jini
Wannan wata sabuwa waka ce ta hamisu Breaker wanda fasihin yan rawar nan ya hau wannnan wakar wato kb International
A cikin sunan wannan waka mai suna " Jiki Da Jini wanda munka kawo muku bidiyo daga shafin mawakin.
Zaku kuma iya saukar da wannan waka Audio da ma Bidiyo ga mai bukata.