Music:Ado gwanja _ Rawa.mp3
A yau munzo muku da sabuwar wakar shaharren mawakin nan wato limanin mata duk mai sauraren wakokin hausa yasan waye shi.
To idan ma ke/ka manta to shine Ado gwanja mai suna "Rawa Langa Langa". Ina mata a yauma mutumin naku yazo da sabon fashin baki akanku kai harda ma mazan zasu iya takawa.
Saboda haka munzo muku da video wakar da zaku iya kallo kai tsaye daga channel din mawakin da kuma audion wakar.