Video:Hamisu Breaker - Safna ft Kb International ft Maryam kosawa.mp4
Wannan wakar itama tana daga cikin sababbin bidiyon da kb International ya hwa na fasihin mawakin nan Kb ya yi bidiyon ta. Wanda daukar ta bada ma'ana sosai wanda nasa duk wanda ya kalli Bidiyon zai yaba.
Download a yi kalo lafiya