Music:Hamish Breaker _ So Dangin mutuwa
Albishirinku yan uwa ma'abota sauraren wakoki a yau ma nazo muku da sabuwa fasihin mawakin nan wato Hamisu Breaker mai Shimfidar fuska Da ƙasata a yau ma yazo muku da Wata sabuwa waka So Dangin Mutuwa.
Ita dai wannan wakar waka ce mai taken na cikin sanyin kalamai da da kuma kalamai akan so Da Kauna.
Wanda duk mai soyayya ko wanda baiyi zai jinjina masa akan wannan waka.