Posts

Showing posts from August, 2018

Album:Nura M. Inuwa Best Of Wasika (Complete Album) 2018

Image
Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi mai albarka a yau ya cika muku alkawalin ku na sanya muku albums na shahararren mawakin nanaye wato Nura M. Inuwa na wannan Shekara. Wannan shine " Best of Wasika ". Wannan shine alblum na Best of wasika wanda ya dade mutane na son Wannan albums ya fito saboda dadadan wakoki da ke cikinsa. Best Of Wasika Album Duniyar Masoya Gimbiya Kaunarki Nake Labarina Madubin Rayuwa Masoyan wakena Matar Mijina Mun Shaku Da Juna Na Tafi Na Dawo Wasika