Music:Adam A Zango _ Gambara

Wannan wani sabon video ne da adam a zango ya fitar jiya mai suna gambara wannan dai wakar akwai habaici da zambo da zagi a cikinsa ko da wa yake oho nidae wannan wakar bata bani dariya sosai. Irin yadda yake kwabsawa yan matan arewa rai sosai a ciki. Download Audio Download Video